Wata tara da suka wuce kacal, matashin ɗanwasan na taka leda ne a ƙasarsu da ke Afirka ta Yamma, bayan ya taso yana murza leda a kan turɓaya. Bayan nuna kansa a wasannin La Liga a ƙungiyar ...