Juma Bah ya saba taya taimaka wa mahaifinsa wajen gasawa da tallan burodi a Saliyo (Sierra Leone), amma yanzu nan gaba kaÉ—an zai fara taka wa mai horarwa Pep Guardiola leda a Manchester City.